Ayaune ranar 6-3-2016 muka samu labarin akwai mata guda uku wadanda xuciarsu ta kyankyashe akan son abin duniya har suka yanke shawarar yin kudi takowacce hanya to sai wata kungiya ta mafiya ta bukaci sukawo xuciar budurwa matashiya da kayan cikinta kamar su hanji hanta da sauransu to allah yabasu nasarar samun budurwa suka aikata abinda wannan qungiyar ta bukata sai dai kash bayan sun kammala cire wannan xucia ta wannan budurwa da saurqn kayan ciki sai allah ya Toni asirinsu 😳😳😳😳😳😳😳 gasu kamar haka






0 comments:
Post a Comment